AMFANIN NONON RAƘUMI 13

AMFANIN NONON RAƘUMI

  Rakumi dabba ne me muhimmanci a yankunan hamada da yankuna masu tsananin yanayi. Baya ga fa’idar da rakuman dawa ke samarwa, nonon su wani abu ne mai kima da ake iya amfani da su ta hanyoyi da dama. An bambanta madarar raƙumi ta hanyar abinci mai gina jiki mai wadata da bitamin da ma’adanai … Read more

URIC ACID. DA MAGANINSA

URIC ACID. DA MAGANINSA

  MINENE URIC ACID?   Uric acid wani sinadari ne da ake samunsa a cikin jini ta hanyar cin wasu nau’ika abinci masu dauke da sinadarin “purine” mai yawa. Hakka kan janyo hauhawar uric acid din wadda ke bi ta cikin koda kuma hakan yana da nasaba da yanayin aikin Koda. Idan ya kasance kodar … Read more

MAGANIN ISTIMNA’I, MASTURBATION (ZINAR HANNU)

MAGANIN ISTIMNA'I, MASTURBATION (ZINAR HANNU)

Alhamdulillah Cikin Hukuncin Allah SWT mai kowa da komai munsamu damar Samar da Ingantaccen maganin cututtukan Istimna’i (Masturbation) ke kawowa ga maiyinsa musamman Maza da kuma mata.   Kamar dai yadda muka sani ISTIMNA’I shine namiji ya rinka wasa da Azzakarinsa domin biyan bukata, ko mace tana wasa da Farjinta domin Biyan bukatar kanta musamman … Read more

Maganin Istimna’i A Musulunci – Hanyoyin Rabuwa Da Istimna’i

Maganin Istimna'i A Musulunci - Hanyoyin Rabuwa Da Istimna'i

HANYOYIN RABUWA DA ISTIMNA’I MASTURBATION.   Hakika matsalar Istimna’i (wato Masturbation) da hausa kuma Zinar Hannu (kokuma duk wata hanya ta fitar da maniyyi bata jima’i ba, kuma ba a mafarki ba ) gagarumar matsala ce wacce take shiga zuciyar masu yinta, tayi KAKA-GIDA Kuma tana da wahalar fita gaba dayanta dole sai dai albarkacin … Read more

HANYOYIN RABUWA DA MASTURBATION CIKIN SAUKI

HANYOYIN RABUWA DA MASTURBATION CIKIN SAUKI

Hakika matsalar Istimna’i wato( Masturbation ) gagarumar matsala ce wacce take shiga zuciyar masu yinta, tayi KAKA-GIDA. Kuma tana da wahalar fita gaba dayanta dole sai dai albarkacin addu’a da kuma yawaita ibada mutum zai samu wadatuwar tsoron Allah azuciyarsa harma ya zamto ba zai iya aikatawa ba.   Mafiya yawan samari suna yi ne … Read more

Amfanin Kanunfari Don Inganta lafiyar Jima’i

Amfanin Kanunfari Don Inganta lafiyar Jima'i

Amfanin Kanunfari Don Inganta lafiyar Jima’Mutane sun Jima’i suna amfani da kanunfari na tsawon dubban shekaru a matsayin karin ɗanɗanon abinci da kuma tsaftace numfashi don ya zamo mai daɗi. Haka kuma an dade ana amfani da shi don magance matsalolin ciwon hakori.   Bugu da kari baya ga amfanin sa ta fannin lafiyar jiki … Read more

Maganin Rabuwa Da Istimna’i ( Fisabilillah )

MATSALAR ISTIMNA’I A YAU Hanyoyin Rabuwa Da Istimna’i in Sha Allah cikin kankanin Lokaci . (Masturbation) MENENE ISTIMNA’I? ISTIMNA’I shine Wasa da Al’aura wajen biyan bukata Imma yazama da hannu ne da duk wata hanya da mutum zaibi yabi ya biyawa kansa bukata shi kadai Mace ko namiji. HUKUNCINSA A MUSULUNCI HUKUNCINSA A musulunce haramunne … Read more

Ingantaccen Sahihin Maganin Istimna’i 2024

Waraka daga cutar istimna’i yadda zaka daina da kuma yadda zaka magance matsalar cikin sauki wannan maganin yana aiki sosai saboda haka a tsaya a karanta a natse. Gabatarwa Ganeda Maganin Istimna’i 2024 Magani wanda aka jarraba yana aiki dari bisa dari sannan wannan maganin da zamu baku anan babu irinsa, sannan kuma kafin kasan … Read more