Maganin Hausa

HANYOYIN RABUWA DA MASTURBATION CIKIN SAUKI

Hakika matsalar Istimna’i wato( Masturbation ) gagarumar matsala ce wacce take shiga zuciyar masu yinta, tayi KAKA-GIDA. Kuma tana da wahalar fita gaba dayanta dole sai dai albarkacin addu’a da kuma yawaita ibada mutum zai samu wadatuwar tsoron Allah azuciyarsa harma ya zamto ba zai iya aikatawa ba.

Mafiya yawan samari suna yi ne bisa niyyar wai zasu kauce ma ZINA. Basu san cewa shima wannan din babban Kaba’ira bane!!

Matasa Maza da Mata da dama sun afka cikin wannan bala’in. Wasu cikin rashin sanin illolinsa, wasu kuma saboda tsabar Fajirci.

Kuma kamar yadda zina take da mutukar Illa tana cutar da lafiyar mutum, ta chutar da hankalinsa, da gurbata tunaninsa, ta cire masa Kwayar Imani da tsoron Allah daga zuciyarsa, to hakanan shima Istimna’i yake lalata rayuwar mutum da mutuncinsa da lafiyarsa.

Lallai wajibi ne ga duk mutumin da yake son kansa da arziki, kuma yake fatan gamuwa da Allah lafiya, ya nisanci Zina da dangoginta irin su Luwadi, Madigo, Istimna’i, da sauransu.

Kamar yadda muka sha fada anan ZAUREN FIQHU, Babbar hanyar da zaka bi/zaki bi domin rabuwa da wannan bala’in sun hada da:

1. Nisantar duk wani hoto ko Video mai nuna tsaraici. (Ka gogeshi daga wayarka)

2. Nisantar shafukan Internet masu nuna tsaraici.

3. Dena abota da fitsararrun abokai / Qawaye.

4. Nisantar duk wajen da ake chudanya tsakanin maza da mata.

5. Ka dena zama kai kadai acikin daki in dai ba ibada kake yi ba.

6. Yawaita karatun Alqur’ani da zikirin Allah. da sauran ayyukan alkhairi.

7. Zama cikin Mutanen kirki, karanta labaran mutanen kirki tare da kokarin koyi dasu.

8. Tuna Allah ako yaushe da kuma tunowa kusancinsa gareka aduk inda kake.

9. Tuna kusancin ajalinka, fitar ruhinka, kwanciyar Qabarinka, Awun hisabinka, da kuma masaukinka na karshe. Wuta ko Aljannah.

10. Fita daga duk wani Group ko shafi na batsa a Facebook ko Whatsapp wanda suke Qunshe da abubuwan batsa, tare da nisantar Friends masu sharing din irin wannan.

Za’a iya sharing wannan post din daga ZAUREN FIQHU amma don girman Allah adena cire mana kalmomi ana Qara wasu. wannan ba daidai bane, Cin amanar Ilimi ne.

WASU HANYOYI DAN MAGANCE ISTIMNA’I ( MASTURBATION )CIKIN SAUKI FISABILILLAH

NA KASA DAINA WASA DA AL’AURA (MASTURBATION)

Hanyoyin Rabuwa Da Wasa Da Al’aura.

Ingantaccen Sahihin Maganin Istimna’i 2024

Kada shaidan ya hana ka sharing zuwa ga groups.

Hakika matsalar Istimna’i (wato Masturbation) gagarumar matsala ce wacce take shiga zuciyar masu yinta, tayi KAKA-GIDA. Kuma tana da wahalar fita gaba dayanta dole sai dai albarkacin addu’a da kuma yawaita ibada mutum zai samu wadatuwar tsoron Allah azuciyarsa harma ya zamto ba zai iya aikatawa ba.

Mafiya yawan samari suna yi ne bisa niyyar wai zasu kauce ma ZINA. Basu san cewa shima wannan din babban Kaba’ira bane!!

Matasa Maza da Mata da dama sun afka cikin wannan bala’in. Wasu cikin rashin sanin illolinsa, wasu kuma saboda tsabar Fajirci.

Kuma kamar yadda zina take da mutukar Illa tana cutar da lafiyar mutum, ta chutar da hankalinsa, da gurbata tunaninsa, ta cire masa Kwayar Imani da tsoron Allah daga zuciyarsa, to hakanan shima Istimna’i yake lalata rayuwar mutum da mutuncinsa da lafiyarsa.

Lallai wajibi ne ga duk mutumin da yake son kansa da arziki, kuma yake fatan gamuwa da Allah lafiya, ya nisanci Zina da dangoginta irin su Luwadi, Madigo, Istimna’i, da sauransu.

Kamar yadda muka sha fada, Babbar hanyar da zaka bi/zaki bi domin rabuwa da wannan bala’in sun hada da:

1. Nisantar duk wani hoto ko Video mai nuna tsaraici. (Ka gogeshi daga wayarka)

2. Nisantar shafukan Internet masu nuna tsaraici.

3. Dena abota da fitsararrun abokai / Qawaye.

4. Nisantar duk wajen da ake chudanya tsakanin maza da mata.

5. Ka dena zama kai kadai acikin daki in dai ba ibada kake yi ba.

6. Yawaita karatun Alqur’ani da zikirin Allah. da sauran ayyukan alkhairi.

7. Zama cikin Mutanen kirki, karanta labaran mutanen kirki tare da kokarin koyi dasu.

8. Tuna Allah ako yaushe da kuma tunowa kusancinsa gareka aduk inda kake.

9. Tuna kusancin ajalinka, fitar ruhinka, kwanciyar Qabarinka, Awun hisabinka, da kuma masaukinka na karshe. Wuta ko Aljannah.

10. Fita daga duk wani Group ko shafi na batsa a Facebook ko Whatsapp wanda suke Qunshe da abubuwan

Read more

Leave a Reply

Back to top button