Maganin Hausa

Hanyoyin Rabuwa Da Istimna’i 14 ( Masturbation )

Haika matsalar Istimna’i (wato Masturbation) da hausa kuma Zinar Hannu, (kokuma duk wata hanya ta fitar da maniyyi bata jima’i ba, kuma ba a mafarkiba ) gagarumar matsala ce wacce take

shiga zuciyar masu yinta, tayi KAKA-GIDA Kuma tana da wahalar fita gaba dayanta

dole sai dai albarkacin addu’a da kuma yawaita ibada mutum zai samu wadatuwar tsoron Allah azuciyarsa harma ya zamto ba zai iya aikatawa ba….

 

Na tattauna da mutane sama da dari biyu (200) a wannan satin yawanci suna kukan yaya zasuyi su rabu da wannan matsalar sudaina yi, suna cewa koda sun daina suna kara komawa basa’iya bari, Wasu daga cikinsu suna cewa gaba daya basa iya haddace karatu adalilin matsalar aikata Istimna’i ta kawo musu…

 

Wasu Kuma suna cewa haka kawai suke zubarda maziyyi koda wa’azi sukaji anayi akan mace, wasu kuma na cewa kankantar gabane yake damunsu, Wasu Kuma Ya haifar musu da matsalar ido, Wasu Kuma tsananin ciwon baya, Dan Allah ai Ya kamata kodan wannan mutum ya tuba yabar aikata wannan abin…

 

Mafiya yawan samari suna yi ne bisa niyyar wai zasu kauce ma ZINA. Basu san cewa shima wannan din babban Kaba’ira bane!!.

Matasa Maza da Mata da dama sun afka cikin wannan bala’in. Wasu cikin rashin sanin illolinsa, wasu kuma saboda tsabar Fajirci.

Kuma kamar yadda zina take da

mutukar Illa tana cutar da lafiyar mutum,

ta chutar da hankalinsa,

da gurbata tunaninsa, ta cire masa Kwayar Imani da

tsoron Allah daga zuciyarsa….

 

tohakanan shima Istimna’i yake lalata rayuwar mutum da mutuncinsa da lafiyarsa. Lallai

wajibi ne ga duk mutumin da yake son kansa da arziki, kuma yake fatan gamuwa da Allah lafiya, ya nisanci Zina da

dangoginta irin su Luwadi, Madigo, Istimna’i, da sauransu. Kamar yadda ake

ta fada anan a kafafen Wa’azantarwa da

fadakarwa . Babbar hanyar da zaka bi/zaki bi domin rabuwa da wannan bala’in

sun hada da:….

 

1 Yin aure

2 Yawaita azumi

3 Nisantar duk wani hoto ko

Video mai nuna tsaraici. (Ka gogeshi daga wayarka)

4 Nisantar shafukan Internet

masu nuna tsaraici.

5 Dena abota da fitsararrun abokai / Qawaye.

6 Nisantar duk wajen da ake chudanya tsakanin

maza da mata.

7 Ka dena zama kai kadai

acikin daki in dai ba ibada kake yi ba.

8 Yawaita karatun Alqur’ani da zikirin Allah.

da sauran ayyukan alkhairi.

9 Zama cikin Mutanen kirki, karanta labaran mutanen

kirki tare da kokarin koyi dasu.

10 Tuna Allah ako yaushe da kuma tunowa kusancinsa gareka aduk inda kake.

11 Tuna kusancin ajalinka, fitar ranka, kwanciyar Qabarinka, hisabinka, da kuma masaukinka na karshe. Wuta ko Aljannah. OK with.

12 Fita daga duk wani Group ko shafi na

batsa a Facebook ko Whatsapp wanda

suke Qunshe da abubuwan batsa, tare da nisantar Friends masu sharing din abubuwa irin wannan….

 

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Ga dukkan wanda ya kamu da daya daga cikin abubuwa da nakirga a sama kamar su;

 

1. MUTUWAR IDANU.

 

2. MUTUWAR AL’AURA.

 

3. CIWON BAYA.

 

4. BUGAWAR QIRJI.

 

5. RIKICEWAR TUNANI.

 

6. YAWAN MANTUWA.

 

7. KARANCIN ‘YA’YAN MANIYYI.

 

8. SAURIN INZALI.

 

9. SHAFAR ALJANU, ETC.

 

Our Telegram group

Zamu Ci Gaba Da Kawo muku Yadda zaku magance matsalar Sanyi ko Wani irine a web dinmu Na nothsite.com

 

Please Dan Allah Kuyi Share

Leave a Reply

Back to top button