Maganin Hausa

MAGANIN ISTIMNA’I, MASTURBATION (ZINAR HANNU)

Alhamdulillah Cikin Hukuncin Allah SWT mai kowa da komai munsamu damar Samar da Ingantaccen maganin cututtukan Istimna’i (Masturbation) ke kawowa ga maiyinsa musamman Maza da kuma mata.

 

Kamar dai yadda muka sani ISTIMNA’I shine namiji ya rinka wasa da Azzakarinsa domin biyan bukata, ko mace tana wasa da Farjinta domin Biyan bukatar kanta musamman domin kaucewa zinah ko wasu dalilai.

 

Istimna’i yana kawo cututtuka da dama wadanda ya hada tundaga kwakwalwar mutum har zuwa Ga Gaban mutum domin duk abinda Allah ya. Haramta dole asameshi da illa matukar bawa yace zai aikata.

 

Akwai cututtuka da dama da mutum ke dauka sakamakon ISTIMNA’I wato masturbation wanda Duk wanda yake wannan Ya tsinchi kansa ko kuma zai tsinchi kanshi a cikin wannan cututtuka hakan yasa muka samu damar Ciro maku wannan maganin Na Cututtuka da Masturbation ke kawowa domin Samun waraka da Karfin Ubangiji.

Cikin Cututtukan da ISTIMNA’I ke kawowa akwai

1. Kankancewar Gaba
Zafin Fitsari.
2. Dauke Karfin mazakuta da lalata farjin mace ya zama bata da sha’awa kwata kwata
3. Karancin Ruwan Maniyyi ga Namiji da macen itama in tana yi zai zama Farjinta a bushe Qamas
4. Bushewar Farji ga Mace
5. Lalata kamannin naman cikin Farji
6. Saka ciwon kai me tsanani
7. Ciwon ido ko rashin gani sosai
8. Hana ibada yadda ya kamata
9. Hana yin Aure da wuri saboda mutum zai sakankance yayi tayi kaman aure
10. Ciwon baya ko kafafu
11. Yana sa Mantuwa da Cututtukan farji kowanne iri masu kama da ciwon sanyi ko basur kuma ba sanyi bane ba basur bane.

 

Wannan magani ana amfani dashine kawai idan mutum ya tuba yadena. Baya hana aikatawa saidai yana flushing na duk wani cuta wadda ta dalilin Aikata istimnai din mutum zaikamu koda ban fada ba a rubutuna domin sunada yawa sosai

 

Read More 

Leave a Reply

Back to top button