Maganin Hausa

Maganin Rabuwa Da Istimna’i ( Fisabilillah )

MATSALAR ISTIMNA’I A YAU

Hanyoyin Rabuwa Da Istimna’i in Sha Allah cikin kankanin Lokaci .

(Masturbation)

MENENE ISTIMNA’I?

ISTIMNA’I shine Wasa da Al’aura wajen biyan bukata Imma yazama da hannu ne da duk wata hanya da mutum zaibi yabi ya biyawa kansa bukata shi kadai Mace ko namiji.

HUKUNCINSA A MUSULUNCI

maganin rabuwa da istimna'i

HUKUNCINSA A musulunce haramunne daijma’in malamai.

ILLOLIN ISTIMNA’I

(1) ISTIMNA’I yana jawo fushin ubangiji

(2) ISTIMNA’I yana karya GARKUWAR JIKI

(3) ISTIMNA’I yana haifar da matsanancin ciwon Sanyi

(4) ISTIMNA’I yana haifar da yawan ciwon kai

(5) ISTIMNA’I yana haifar da raunin IDANU Da raunin JI

(6) ISTIMNA’I yana haifar da yawan bacchi da kasala

(7) ISTIMNA’I yana haifar da matsanancin ciwon kafadu da ciwon BAYA da ciwon GABOBI

(8) ISTIMNA’I yana haifar da jin zafi yayin saduwa ta aure ga Namiji Ko Mace

(9) ISTIMNA’I yana hana haihuwa ga namiji ko Mace

(10) ISTIMNA’I yana haifar da kankancewar gaba ga MAZA

(11) ISTIMNA’I yana haifar da bushewar gaba ga mata

(12) ISTIMNA’I yana haifar da raunin sha’awa ga maza ko Mata

(13) ISTIMNA’I yana haifar da yawan damuwa

(14) ISTIMNA’I yana haifar da yawan bugun zuciya da karfi.

(15) ISTIMNA’I yana sa jikin mutum ya dunga karkarwa

(16) ISTIMNA’I yana sa Mai yinshi ko yayi Aure bazai iya biyawa Abokin zamansa bukata ba namiji ko Mace.

(17) ISTIMNA’I yana haifar da yawan mantuwa

(18) ISTIMNA’I yana haifar da Larurar MAFITSARA ga namiji ko Mace.

(19) ISTIMNA’I yana kashe gaban namiji ko Mace gaba Daya.

(20) ISTIMNA’I yana haifar da ciwon DAJI wato (Cancer).

(21) Yawan mantuwa rashin rike Karatu.

(22) Yana Haddasa Yawan zubewar Ciki ga Mace idan mjinta yataba yi abaya kafin yayi Aure, ko ita macen tayi abaya.

(23) Yana Haddasa Ciwon Zuciya

(24) Yana Hadda Ciwon Kwakwalwa akarshe yazama

Hauka.

HANYOYIN RABUWA DA SHI

Mutum yaji tsoron Allah ya daina. Kuma yai Aure, Sannan mutum ya daina yawan kebewa shi kadai da daina, kallon finafinan batsa

GA MASU BUKATAR MAGANIN SAH COMPLETE SET SAI SUYI MAN MAGANA TA

Kira 070****295

Whatsupp 0916****3134

Karin Bayani 

Leave a Reply

Back to top button